Wednesday 21 November 2018

Karanta Kaji: Babu Ruwana da Kasar Saudiyya Burina Tara Kudi Kawai - Donald Trump

Tura Wannan Zuwa
Donald Trump ya sanar da cewa ba zai iya taba juya wa Saudiyya baya duk ya san cewa Muhammad Bin Salman ne ya kashe Kashoggi,don kar farashin man fetur ya yi tashin gwaron zabo a kasuwannin duniya.Da yake bayani gaban maneman labaran Amurka, Trump ya ce:

"Ba ruwana da Saudiyya,amma ba zan iya kwaye ma ta baya ba.Saboda mun kulla yarjejeniyar kasuwanci ta dalar Amurka biliyan 100.Yin watsi da wadannan makudan kudaden ke da wuya, farashin man fetur zai yi tashin gwaron zabo,kazalika shugabannin Riyad sun tabbatar mun da cewa,in har muka ki sayar musu da makamai,za su kulla alakar kasuwanci da Rasha da kuma China.

Ba zan taba bai wadannan kasashen damar cin karensu babu babbaka a Saudiyya.Amma in ba haka ba,babu wata alakar kud-da-kud da ke tsakanina da Saudiyya".

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode


Source: TRT HAUSA

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user