Saturday 12 January 2019

DOWNLOAD SABUWAR KASIDAR MUSA GARBA GASHUWA SAHIBUL HUSNI

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Begen Annabi Muhammad (SAW) Yau ma gamu tafe da waƙar yabo ta Muhammad Rasulillah (SAW).

Musa Garba Gashuwa Album

Kasidar da Fitaccen  Sha'iri Musa Garba Gashuwa (MGG) ya rerawa manzon Allah (SAW) ta ƙayatar da masoya Annabi Muhammadu (SAW) .

Ba wannan bane karo nafarko da sha'irin yake rerawa Annabi Muhammad (SAW) bege ba, yayi fice ne tin lokacin da ya saki ƙasidar sa mai ɗauke da ɗan taƙaitaccen tarihin Manzon Allah (SAW) kasidar mai taken "HIJIRA" .

A dai-dai wannan lokacin ya saki ƙasidar sa mai taken "YA SAHIBUL HUSNI WALJAMALI SHUGABA YA MUHAMMADU MUSTAFA MAI KYAWUN ASALI".".

Kasidar tana nuna Cikakkiyar Nasabar Annabi Muhammadu (SAW).

GA KADAN DAGA BAITIN KASIDAR KAMAR HAKA:

√ Allahumma Salli Ala Sayyidina Muhammad, Nafara da sunan Sa mai samma mai ƙasa sam ba wani tamkar Sa Shine ya nufa yasa bege ne zanyi musa roƙo na rabbi kasamin hikima kar nakasa lamince min ka isa roƙon danama ka amsa Albarkacin angon Hafsa Manzon tsira habibi wanda bakai tamkar sa ba Allahumma Salli Ala Sayyidina Muhammad...

√ Rabbi daɗo tsiran Ka gun manzo mai makkah wanda ka zaɓa haƙiƙa acikin bayi dika ga sunan Sa ga naka Mai Girma da ɗaukaka ahlai nasa su su duka har sahabban sa na saka rabbi kasa auliyan ka shehunnai su su dika haɗa da duk masu bin ka da son ma'aiki shugaba...



√ Nasabar Manzo ta Cika ɗan asali ne mai Isa , Ɗan asalin asaline ga Nasabar sa a bayyane MGG zana soma taɓangaran mahaifinsane...

Kardai na cika ku da surutu sai kun sauke kasidar zakuji sauran baitittikan da suke cikin wannan kayatacciyar kasidar.


Ku sauke kasidar yanzu domin sauraro.

DOWNLOAD MUSIC NOW

Nan bada daɗewa ba Muryar Hausa24 zamu kawo muku Takaitaccen Tarihin Musa Garba Gashuwa (MGG) .

Ku ci gaba da kasancewa da mu domin samun sababbin kasidun Musa Garba Gashuwa (MGG)  .

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng


TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user