Monday 7 January 2019

NURA M. INUWA YA SAKI SABUWAR WAKA MAI ZAFI AKAN ATIKU DA BUHARI

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Nura M. Inuwa

Fitaccen Mawaƙin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi masana'antar shirya fina-finan Hausa ya saki sabuwar wakar sa akan Buhari da Atiku wakar ta ƙayatar da magoya bayan Atiku, a ɗaya ɓangaren ta haifar da zazzafar muhawara awajen masoyan Nura M. Inuwa.

MURYAR HAUSA24 Waƙar tana ɗauke da wani sabon salo wanda ba'a saba ganin mawakin a irin wannan salon ba..

Taken waƙar shine "CANJI ACIKIN CANJI  SHINE MAFITA JAMA'AR NIGERIA".

GA KAƊAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR KAMAR HAKA:

~ Lema bana ta ɗinki mu barwa su baba Atiku mutan ƙasa

~  Shi mai kwaɗayin mulki da nuna iyawa ya kasa

~ Canji acikin Canji shine mafitar jama'ar Nijeriya

~ Lema ta ɗinki gamu duk mawaƙa munyo runduna

~ Baba Atiku Fito Jirgin ceton al'umma

Kaine mafitar Nijeriya , Baba ka jamu muje

Kasa ta bushe, Taɓo ya tsotse ruwa, Wahala ta sanya Ɗa baya gane uwa, duk al'umma suna ƙangin damuwa a wannan mulki....


Kardai na cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Ku sauke waƙar yanzu domin sauraro.

DOWNLOAD VIDEO HERE

Ku sauke waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta na zamani.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user