Tuesday 26 March 2019

KARANTA KAJI: GANDUJE YA NEMI AFUWAR MUTANEN KANO

Tura Wannan Zuwa Ga
Tun a daren jiya Lahadi da hukumar za6e ta kasa mai zaman kanta ta bayyana sunan gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin wanda ya lashe za6en gwamna, bayan gudanar da zagaye na biyu na za6en, al'umma da dama ke ta bayyana ra'ayoyinsu mabanbanta akan lamarin.

Ganduje


Marubuci: Abba Ahmad Gwammaja

Sai dai kuma cikin jawabin godiya da gwamnan ya gabatar a yau, ya godewa al'ummar jihar Kano baki daya, tare da neman afuwarsu bisa kura-kuran da aka samu a gwamnatinsa, inda ya rokesu da su yafe masa, sannan ya bukaci kowa da yazo ayi tafiya tare domin gina jihar Kano baki daya, har ma yayi alkawarin yin aiki tukuru, fiye da wanda gwamnatinsa ta gabatar a baya, yana mai nuna nadamarsa akan abubuwan da suka gudana.


Sai dai kuma a 6angare guda, jam'iyar PDP reshen jihar Kano tayi watsi da sakamakon za6e, inda ta sha alwashin neman hakkinta a bisa doron doka da oda.


I zuwa yanzu dai, jama'ar jihar ta Kano sun zura idanu suga kamun ludayin gwamnan a karo na biyu.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user