Friday 1 March 2019

MU SHA DARIYA: LABARIN KARUWA DA AKU

Tura Wannan Zuwa
Wata karuwa ce ta je sayen Aku
sai ta tambayi mai Akun,
"wannan Akun naka ya na
magana kuwa?" Sai ya ce sosai
ma, sai karuwar ta tambayi Akun
"Ni wacece?" Sai Aku ya ce
"karuwa".




Sai karuwar ta fusata
ta ce ba zan sai wannan shegen
Akun ba.

Da mai Aku ya ji haka
sai ya ce Don Allah, ba ni minti
biyu ina zuwa, sai ya dau Akun ya
kai shi bayan gida ya watsa masa
ruwa sannan yace masa don
ubanka idan ka kara zagin wani
sai na tsoma ka cikin bokitin
ruwa. Sai ya dawo da shi ya ce
kara tambayar sa yanzu.

Sai Karuwar ta sake tambayar sa
"Idan na kawo namiji gida waye
shi?"

Aku ya ce "mijinki"

Karuwa: "Maza biyu fa?"

Aku: "Mijinki da kanenshi".

Karuwa: "Uku fa?"

Aku: "Mijinki da kanenshi da
kanenki".

Karuwa: "Hudu fa..?"

Aku: "Gaskiya maigida sai dai in
kashe ni za ka yi ka kashe ni
amma wannan karuwa ce.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user