Thursday 4 April 2019

KARANTA KAJI: MANYAN DALILAI 8 DA SUKA SA JARUMI ADAM A. ZANGO YAFI KOWANNE BAHAUSHE SUNA A DUNIYA

Tura Wannan Zuwa Ga
Muryar Hausa24: A 'yan tsakanin nan duk inda kaje labarin jarumi Adam A. Zango ake yi saboda kalaman sa na cewa "Yafi Kowanne Bahaushe suna a Duniya..".


Adam A. ZangoMarubuci:  ANAS FRESH 


1__Adam zango shikadai NE jaruminda yake fita wata kasar ba Nigeria ba yatara al'umma kamar yana kasarsa ta haihuwa..


2__Adam zango shikadai NE mawakin da yafi kowanne mawaki a arewa yawan tarin masu kallon waka, I Dan yasa wakar sa a shafin YouYube...karfa kuce iya hausawan arewa.. A a har wasu yaren GA MISALI
ice prince zamani har yau wakarsa a YouTube me suna BOSS ba a kalleta kamar yadda aka kalli wakar Adam zango ta GAMBARA ba..kuma abin mamaki anan shine itafa wakar gambara Shekararta daya da doriya da saki ita kuwa wakar BOSS anfi shekara uku dasakinta.


3__Adam zango shikadai NE jaruminda indan zai haska film a cinema ake cikar da babu wani jarumi ko jaruma da ya isa yatara al'umar dayake tarawa..

MISALI lokacin da zai haska film din GWASKA RETURN kowa yasani tunda film house cinema yake bai taba cika irin wannan ba.


4__Adam zango mawaki NE nasan wasu zasuce meyasa nace yafi wasu jaruman...

MISALI ALI NUHU..shifa ba waka yakeba kuma babu wata kasa da Ali nuhu zai je ya nishadartar da mutane kamar yadda Adam yakeyi kaga bai cika jarumiba..saboda shi jarumi kullin so akeyi idan ya bayyana GA jama a to ya nishadan tar dasu ta yadda zasu ji dadin ganinsa..

 5_RAHAMA DA ALI NUHU DA HADIZA GABON SUNFI @adam_a_zango followers hakane Amma jama a kusani followers basu ne suke tabbatar mana da cikar stardom ba ...

MISALI kowa yasan AKON shine Wanda yafi kowanne mawaki suna da fice a yankin AFRICA..Amma abin mamaki WIZKID Yafishi followers...kaga kenan followers on Instagram bawani abu bane. Kuma fa kusani anayin cheat da followers dinnan.


6__Adam zango shikadai jarumin da duniya kannywood ta tasoshi agaba tasamasa ido duk abinda zaiyi suna kalle dashi kuma yafi kowanne jarumi makiya a kannywood..


7__Adam zango shikadai idan zaiyi aure Duniya take cece kuce akan aurensa Sai kace shikadai ne yataba aure a duniya.


8__Adam zango shikadai ne yafi kowanne jarumi fuskantar wariya ta fanni danne masa hakkinsa a matsayinsa na Wanda yafi wasu daukaka. Musamman idan akaga in ankirashi zai samu wani Abu Sai aki kiransa, Sai akira wadanda basu kaishi shahara ba..


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
Source: ANAS FRESH 

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user