Wednesday 8 May 2019

KARANTA MA'ANAR AZUMI A TAKAICE CIKIN ADDININ MUSULINCI

Tura Wannan Zuwa Ga
Azumi na nufin; kamewa ga barin wani abu Amma a shari'a (الصَّوْمُ) assaumu shi ne kamewa ga barin ci da sha da barin yin jima’i tun daga bullowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada ga Allah.



Ma'anar Azumi a Addinin Musulinci





Ubangiji madaukakin Sarki yana cewa:


قَالَ تَعَالَى: "يَأَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا كُتِبَ عَلَيْكُمُ الصِّيَامُ كَمَا كُتِبَ عَلَى الَّذِينَ مِنْ قَبْلِكُمْ لَعَلَّكُمْ تَتَّقُونَ." (سورة البقرة: 183)


Ma'ana: “Ya ku wadanda kuka yi imani, hakika, an wajabta muku yin Azumi kamar yadda aka wajabta (shi) ga wadanda suka gabace ku domin ku ji tsoron Allah.” (Al- Bakara: 183).

Sannan Manzon Allah (S.A.W) ya ce:

"بني الإسلام على خمس شهادة أن لا إلـه إلا الله وأن محمدا رسول الله وإقام الصلوة وإيتاء الزكاة وحج البيت وصوم رمضان" رواه البخاري ومسلم.

“An gina Musulunci a bisa abubuwa guda biyar; shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammad (S.A.W) Manzon Allah ne, da tsai da Salla da ba da Zakka da ziyartar Dakin Allah (Aikin Hajji) da azumtar watan Ramadan” (Bukhari da Muslim).


Azumin watan Ramadan rukuni ne daga cikin rukunan Musulunci guda biyar.

Kuma Ubangiji Madaukakin Sarki ya wajabta wa wannan al’umma azumtar watan Ramadan.

Hakika, an wajabta azumtar watan Ramadan a cikin shekara ta biyu daga hijirar Manzon Allah (S.A.W) daga Makkah zuwa Madina.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode







TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user