Wednesday 5 June 2019

DARIYA DOLE: LABARIN WANI GAYE DA BUDURWA A MOTAR HAYA

Tura Wannan Zuwa Ga
Wani dan Guy ne ya shiga motar haya ya hadu da wata yarinya budurwa kyakkyawa da ita,  domin wankan ta yayi kyau.



Hoto: Zulaihat Ibrahim (Zpretty)





Dan guy ya rasa abinda zaiyi ya ja hankalinta ko yayi mata magana ko kuma ya burge ta sai ya ciro wayansa ya sa a kunne yana mai fadin Hello, momy wallahi INA kan hanya kuma akwai commitment sunyi min yawa, yanzu haka daga  gidan minister Nake na gaji sosai mota na ma tayi faci ne  INA amotar haya,.


Bazan samu daman zuwa ba kiba kani na yakai mai 25million yanzu ni ina hanya ne zan tafi gidan gwamna zamuje wani meeting.


Bayan ya gama wayan sai yaga yarinyar tana ta kallon shi sai yace mata ya akayi sai tace mai dama tun dazu nake so in fadama tun da kaciro wayan ka battery ya fado kasa.




Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode






TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user