Saturday 8 June 2019

KARANTA KASHA MAMAKI: LISSAFI MAI MATUKAR HADARIN KUSKURE

Tura Wannan Zuwa Ga
Mu dauki mutum mai shekara 60 a duniya!! 

Rayuwa Kenan Kowa da Abinda ya dame Shi
Ace baccinka Awa 8ne Akullum cikin tsawon shekara 60 din nan...
"ZAIZAMO KAYI BACIN SHEKARA 20
KENAN" 


Ace kana tafiya Aiki ko kasuwa dan neman Abinci! Awa 8 Akullum....


"ZAIZAMO KAYI SHEKARA 20 KENAN
WAJAN NEMAN ABINCE"

 Yarintar ka shekara 15.

Ace zaka zauna cin Abinci sau biyu 2 a yini cikin minti 30..

"ZAI ZAMO KA BATA SHEKAR 3 DAGA RAYUWARKA WAJAN CIN ABINCI"


JIMILLAR LISSAFIN!!!


Barci, da neman Abinci, da shekarun uruciya, da cin Abinci, sunkwashe shekara hamsin da takwas 58 kenan daga cikin 60 na rayuwarka, Shakara 2 biyu kacal tarage maka, ya ilaahi!!!!


Yan uwa duba kaga!!!

Itakuma ibada da Allah yace:

Ya halicci mutum da Aljan dan subautama Sa.

Awa nawa kaware mata akullum???


Me zakace da ubangijinka a yinin da yake yima hisabi game da rayuwar ka cikin mai ka karar da ita???


Kuyiwa kanku hisabi kafin ayi muku.


WARAKAKKIYAR MAGANA 100

Itace Alkur'ani baya haura shafi 600 zuwa 604 bude kaduba dan kasamu tabbas..

Shafuka 600 cikin kwana 30 zaiyi dai dai nawanawa kenan???


Karma ka wahala wajan lissafi


Afili yake 600/ 30 =20.


AIKI MAI MATUKAR SAUKi


Zaka'iya karanta shafi 20 Akullum, muna da salloli biyar a yini bayan kowacce sallah karanta shafi 4 kacal zai zamo Ayini kakaranta shafi 20, kenan ka kammala Alqur'ani cikin kwana 30 kacal cikin sauki.


INAMA DAI KA AIKAWA ABOKANKA WANNAN SAKO SU KARANCE ALQUR'ANI TA DALILINKA!!!

KO KASAN LADAN DA ZAKASAMU DUK
LOKACIN DA WANI YA KARANCE ALQUR'ANI???


ALLAH YASA MU DACE AMIN.Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user