Saturday 8 June 2019

Download Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe "DAN ALMAJIRI"... Latest Dan Musa Gombe Song

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Fadakarwa.

Dan Musa Gombe


Dan Musa Gombe, fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya  musamman cikin  jihar Gombe , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.


Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.




Kalli Bidiyon Wakar Kai Tsaye....




Ya rera wakar ne akan irin rayuwar Almajiri a cikin al'ummar wannan zamanin.



Taken waƙar shine "DAN ALMAJIRI".


MURYAR HAUSA24 Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata al'umma su sani  dangane da Almajiri.


Kardai  mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.


Ku Sauke wakar anan...





Kada ku Sake a baku Labari.





Ku sauke waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta na zamani.


Kalli Bidiyon kai Tsaye...



Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.



Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi Sauraro/Kallo lafiya cikin Nishaɗi.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode






TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user