Sunday 9 June 2019

KARANTA YADDA AKE YIN KIRAN SALLAH A CIKIN ADDININ MUSULINCI

Tura Wannan Zuwa Ga
KIRAN SALLAH...


Kiran Sallah


الله أكبر الله أكبر

أشهد أن لاإله إلا الله

أشهد أن لاإله إلا الله

أشهد أن محمد رسول الله

أشهد أن محمد رسول الله

حى على الصلاة

حى على الصلاة

حى على الفلاح

حى على الفلاح

الله أكبر  الله أكبر

لا إله إلا الله


Allahu Akbar,

Allahu Akbar,

Ash-hadu an La’ilaha Illal-lah,

Ash-hadu an La’ilaha Illal-lah,

Ash-hadu anna Muhammadar-Rasulullah,

Ash-hadu anna Muhammadar-Rasulullah,

Hayya alas-Salat,

Hayya alas-Salat,

Hayya alal-falah,

Hayya alal-falah,

Allahu Akbar

Allahu Akbar

La’ilaha illall-lah.


Kiran SallahWannan shi ne lafazin kiran sallah.


Ana so ga wanda ya ji kiran ana kiran sallah ya maimaita abin da mai kiran sallar yake fada shi ma, sai a wajen fadin "HAYYA ALAL SALAT" da kuma fadin "HAYYA ALAL FALAH" a madadin ka maimaita su idan mai kiran sallah ya fade su, sai ka ce "LA HAULA WALA KUWWATA ILLA BILLAH".Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

MungodeTURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user