Wednesday 12 June 2019

MU SHA DARIYA: KARANTA LABARIN AKU DA WANI MUTUM A SAUDIYYA

Tura Wannan Zuwa

Wataran DAN BALA ya sai wata aku tun tana yarinya ya kiwata ta ta girma saboda yawan yawo da yake da ita da shiga jamma a da yake da ita yasa ta koyi shegen surutu.


Mu Sha Dariya


Wataran wani abokinsa yadawo daga saudiyya sai yaga DAN BALA da akun nan kawai sai ya bashi shawara ya kaita saudiyya ya saida ita dan zatai daraja agun larabawa DAN BALA ya dau shawara.


sai dai kuma ba shi da ko sisi sai gidan sa kwaya daya.


Akai shawara akasai da gida akace inya dawo zai sai babban gida haka a kai kuwa
bayan ansai da gida
DAN BALA ya kama aku suka tafi saudiyya aku tana ta surutu har aka sauka a JIDDAH sukaje suka huta.Washe gari sai kasuwa ana zuwa kasuwa larabawa suka zagaye
DAN BALA yasu da aku daga nigeria dan bala sai yanga yake
sai wani balarabe yace zai saya amman sai yaji yadda take magana
DAN BALA ya juya gun aku yayi yayi magana aku tai shiru abu kamar wasa haka akai tayi amman aku kotace uffan taki magana har aka kwana 13 amman aku taki magana ga lokacin komawa gida Nigeria yayi.


Haka DAN BALA ya hakura suka dawo gida nigeria saukar suke da wuya a airport sai aku tai wani dogon numfashi tace mai gida amman fa munsha wahala.


Shiko DAN BALA budar bakinsa sai cewa yayi ai bakiga wahala bama saina FIGEKI DA RANKI.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode


TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user