Saturday 6 July 2019

Dariya Dole: Kalli Sabon Comedy Yadda Matar shi Tayi Masa dan Banzan Duka a Gaban 'Yam Matan sa

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Bidiyoyin Barkwanci ( Hausa Comedy ) har ma dana Fadakarwa Yau ma gamu tafe da Sabon Bidiyon Barkwanci.

Dan Fulanin Dadin Kowa da matar sa ta kamashi a gaban 'yam mata.



Dan Fulanin Dadin Kowa, daya ne daga cikin fitattun masu yin wasan barkwanci a arewacin Nijeriya.

Kana ɗaya ne daga cikin fitattun jaruman shirin Dadin Kowa na tashar Arewa24 .


Kalli Bidiyon kai Tsaye...


Ya daɗe yana Nishadantar da al'umma musamman Hausawa.

Idan ka kalla zaka sha dariya Sosai, abin ba'a magana sai wanda ya kalla kawai zai sani...


Kalli Sabon Comedy Siyama Tasa Babanta Malam Hudu Yaci Kyankyaso A Abinci - Dariya Dole


Domin ance " GANI YA KORI JI ".

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, Hausa Comedy, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user