Sunday 14 July 2019

Full Video: Kalli Shagalin Bikin Jarumi Garzali Miko da Jaruma Hadizan Saima...Latest Video

Tura Wannan Zuwa
A wannan lokacin mun kawo muku bidiyon shagalin bikin Jarumi Garzali Miko da Jaruma Hadizan Saima.

Sabon Shirin Budurwar Zuciya

Wannan dai shagalin ya dauki hankulan Duniya sosai, duba da yadda aka dauki shagalin bikin nasu.

Tambaya da take yawo a zukatan al'umma shin dagaske ne Jarumi Garzali Miko ya auri Jaruma Hadizan Saima?

A'a a cikin wani shiri ne mai suna Budurwar Zuciya daga jin sunan fim din nasan bakwa bukatar karin bayani akai.

Kalli Bidiyon Shagalin Bikin Kai Tsaye.

Za'a fara haska wannan kayataccen shirin a ranar Babbar Sallah mai zuwa.

MASU ALAKA:




Muryar Hausa24 Insha Allah nan bada dadewa ba zamu kawo muku cikakken bayani akan wannan shiri tare da fitattun hotunan shagalin bikin jaruman a shirin Budurwar Zuciya .

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user