Wednesday 3 July 2019

Kalli Kayatattun Hotunan Jaruma Maryam Yahaya: Hotunan Sun Dauki Hankulan Duniya Sosai

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar yadda shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Jaruma Maryam Yahaya

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe  hotunan Jaruma Maryam Yahaya.

Jaruma Maryam Yahaya


Hotunan sun dauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yadda aka ɗauki hotunan wanda hakan ya taka rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jaruma Maryam Yahaya


Wasu daga cikin mabiyan jaruma Maryam Yahaya a shafin sada zumunta da musayan ra'ayi, sunyi sharhi akan hotunan tauraruwar masana'antar shiya fina-finan Hausa (KANNYWOOD).

Jaruma Maryam Yahaya

Ga wasu daga cikin Sharhin da masoyan nata da suyi mata akan wadannan ƙayatattun hotunan.

Sharhi

Mafi yawancin sharhin anyi shine cikin farin ciki da Nishadi batare da zagi ko cin mutuncin wani ko wata ba.

Sharhi

Maryam Yahaya dai shahararriya ce a farfajiyar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD) .

Sharhi


Tin bayan fitar film din Mansoor wanda su taka rawa ita da sabon jarumi kuma mawaki Umar M. Sharif  yayi sanadin shaharar ta ita da Umar M. Sharif duba da yadda suka taka muhimmiyar rawa a film din kamar dama kwararru ne.


Sharhi


Jaruma Maryam Yahaya

MURYAR HAUSA24  Muna yi Mata fatan alkhairi.Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

MungodeTURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user