Sunday 8 March 2020

Wai Muna Ina aka Raba Wannan Arzikin Ne?

Tura Wannan Zuwa Ga
Wani mutum ya tsaya yana kallon gidaje ƙerarru kyawawa na ƙarshe.

Karka Take Ni'imar da Allah Yayi Maka ka Hangi na Wasu...

MarubuciBashir M. Sulaiman

Sai ya ce da abokinsa, wai muna ina aka raba wannan arzikin ne?​

​Sai abokinsa ya kama hannunsa, ya ce zo ka rakani, sai suka shiga asibiti ga marasa lafiya da masu hatsari.

Sannan abokin ya ce, wai muna ina aka raba waɗannan cututtuka?​

Karka Take Ni'imar da Allah Yayi Maka ka Hangi na Wasu.

​Don haka godewa Allah Ta'ala a duk halin da ka sami kanka, don ka fi wasu.

ALLAH YASA MU DACE AMIN.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: