Tuesday 17 March 2020

Shin Ko Kasan Mene Ne Burin Makaho a Rayuwa?

Tura Wannan Zuwa Ga
Makaho yana burin ina ma ace yana ganin Kur'ani.

BURIN MAKAHO MAI HANKALI

Marubuci: Ibrahim Nuhu Imam Rimi

Kurma yana da burin ina ma ace yana jin sautin karatun Al-Kur'ani.

Bebe yana burin ina ma ace ya iya magana ya karanta AL-KUR'ANI.

Kai kuwa: kana gani , kana ji , kana magana amma kuma ba ka karanta AL-KUR'ANI.

KA DAI SAKE TUNANI 

ﺍﻷﻋﻤﻰ ﻳﺘﻤﻨﻰ ﺃﻥ يري  القرآن ،
ﻭﺍﻷﺻﻢ ﻳﺘﻤﻨﻰ ﺳﻤﺎﻉ قرآت القرآن،
ﻭﺍﻷﺑﻜﻢ ﻳﺘﻤﻨﻰ ﺃﻥ ﻳقرأ القرآن ،
 ﻭﺃﻧﺖ تشاهد ﻭﺗﺴﻤﻊ ﻭﺗﺘﻜﻠﻢ ، ولا تقرأ القرأن .

فذكر

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user