Tuesday 21 April 2020

Karanta Addu'a Ga Wanda Ya Aikata Wani Zunubi Zai Yi Kuma Ya Fada

Tura Wannan Zuwa Ga
Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Babu wani bawa da zai aikata wani zunubi, sannan ya kyautata alwala, ya tashi ya yi sallah raka'a biyu, sannan ya nemi gafarar Allah, face Allah ya gafarta masa.

Gaa Wanda Ya Aikata Wani Zunubi Zai Yi Kuma Ya Fada..

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user