Sunday 5 April 2020

Sauke Sabuwar Wakar Isah Ayagi - Sardaunan Dutse

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Masarauta.


Mawaƙi Isah Ayagi

ISAH AYAGI, fitaccen mawaƙi ne a masana'antar shiya fina-finan Hausa (Kannywood), duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na musamman cikin faɗakarwa da Nishaɗantarwa, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa ciki da wajen ƙasar nan.

Taken waƙar "GA TAMBURA NA SARDAUNAN DUTSE BELLO MAI NASARORI ALLAH YABAR KA MAI KWANA SALLAH MAI DUBUN MOTOCI".

Daga jin taken wannan wakar munsan  cewa bakwa buƙatar sharhi akai.

Waƙar HIJIRA (Da Sauran Kallo) , ita ce wakar da tayi sanadiyyar shaharar sa a farfajiyar Kannywood dama Duniya baki ɗaya.

Isah Ayagi , ya rera wannan waƙar ne cikin wani salo mai ban sha'awa. A wannan waƙar ya waƙe Sardaunan Dutse wanda ya ke cikin jihar Jigawa. Idan baku manta ba a baya Nazir M. Ahmad ya waƙe Sardaunan Dutse, dalilin wannan waƙar al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya suka san Sardaunan Dutse, a yau kuma sai ga sabuwar waƙa ta Isah Ayagi inda yake waƙe Sardaunan Dutse.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Isah Ayagi harma da Tsofaffin Wakokin Isah Ayagi a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN ISAH AYAGI 

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user