Saturday 18 April 2020

Wanda Kake So

Tura Wannan Zuwa Ga
Ba lallai bane wanda kake So ya zama alkhairi a rayuwar Ka.

Wanda Kake So

Da yawan waɗanda muke So basu bane mafi alkhairi a rayuwar mu tanan duniya da lahira.

A koda yaushe ka kasance mai neman zaɓin Allah a maimakon zaɓin zuciyar ka.

Roƙi Allah (S.W.T) ya zaɓa maka mafi alkhairi.

Allah ya zaɓa mana mafi alkhairi a rayuwar mu ta duniya da lahira Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user