Friday 17 April 2020

Sauke Sabuwar Wakar Auta MG Boy - Indai Da Rabon So

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

INDAI DA RABON SOYAYYA


Auta MG Boy, fitaccen mawaƙi ne a ƙasar Niger musamman yankin Hausawa , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da saƙonni na musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa a ciki da wajen ƙasar.

Taken Waƙar "INDAI DA RABON SO KE CE ZAKI ZAMO MADUBINA, CIKA BURINA KARNA ZAMO DAƁAN BAYA".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basira da hikimar sa a cikin waƙar.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walwala.

Wannan waƙar cike take da Kalaman Soyayya musamman ga sababbin Masoya.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Auta MG Boy harma da tsofaffin wakokin Auta MG Boy a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN AUTA MG BOY

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin mawaƙi Auta MG Boy nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user