Friday 17 April 2020

Full Video: Kalli Shagalin Bikin Jarumi Malam Ali 90-days da Hon. Bilkisu Shibah Zailani - Full HD Video

Tura Wannan Zuwa Ga
A kwanakin nan babu labarin da yake yawo a kafafen sadarwa kamar na malam Ali na shirin kwana casa'in da amaryarsa tsohuwar 'yar takarar sanata a shiyyar Kaduna Zone One Hon. Bilkisu Shibah Zailani.

Shagalin Bikin Malam Ali Na Kwana Casa'in

A cikin wannan bidiyon zaku kalli yadda shagalin bikin yakasance kuma zaku ga abinda jarumin ya faɗa daga ƙarshen bidiyon.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Ya kuma ƙaryata kanzon kuregen  labarin da yake yawo a kafafen sadarwa dangane da hotunan.

Gani ya kori Ji.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user