Thursday 11 June 2020

Karanta Addu'ar Nema Wa 'Ya'ya Tsari

Tura Wannan Zuwa Ga
Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.

Addu'ar Nema Wa 'Ya'ya Tsari

Ya kasance yana nema wa Hassan da Husain tsari da wannan addu'ar:

أُعِيذُكُمَا بِكَلِمَاتِ اللهِ التَّامَّة، مِنْ كُلِّ شَيْطَانٍ وَهَامَّةٍ، وَمِنْ كُلِّ عَيْنٍ لاَمَّةٍ.

O'eezukuma bikalimatil-lahit-tammah, min kulli shaytanin wahammah, wamin kulli 'aynin lammah.

Ina neman muku tsari da kalmomin Allah cikakku daga dukkan shaiɗan da wata dabba mai dafi, da kuma dukkan wani mai kambun baka, mai cutarwa.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user