Tuesday 21 July 2020

Kalli Abin Mamaki Wasu Samari Sun Auri 'Yan Biyu A Lokaci Daya Kuma Duk Sun Haifo Musu 'Yan Biyu

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar yadda na ga wannan hoto a wani shafi, waɗannan Mazaje 'yan biyu ne (Twins), sun auri wasu 'yan mata su ma 'yan biyu a rana ɗaya. Sai kuma Allah Ya azurta su da haihuwar 'yan biyu a rana ɗaya.

ALLAHU AKBAR!!! ABUN MAMAKI.!!!

Marubuci:- Musa Muhammad Dankwano

Sunan su: Sa'ad da Sa'eed. 'yan Jihar Jigawa ne a garin Haɗejia.

Allahu Akbar!!! Lalle wannan ya sa ya nuna maka cewa akwai Allah! Akwai Mahaliccin kowa da komai wanda ya ke hukunta al'amura ya ke gudanar da duniya.

Haka kawai dai (Kwatsam) wannan abun al'ajabi ba zai iya faruwa ba. Face akwai wanda ya tsara hakan domin nuna aya daga cikin ayoyinSa ga bayinSa.

1. 'Yan biyu (Twins).

2. Sun auri Mata 'yan biyu su ma a rana guda.

3. An haifa musu 'yan biyu a rana ɗaya.

Allahu Akbar!!!

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user