Mafarin Nasara
Idan Allah yaso su ne zasu fara yi maka tafi.
Yi aiki tuƙuru don cimma nasara.
Allah Ya Biya Mana Dukkan Bukatun Mu Na Alkhairi, Waɗanda Kuma Ba Alkhairi Bane A Gare Mu, Allah Ya Sauya Mana Su Da Mafi Alkhairi Amin.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng