Sunday 23 August 2020

Kukan Kurciya (2)

Tura Wannan Zuwa Ga
Ta ce "Dear, kar fa ka zaci kai da 'yan uwanka masamman irin iyayennan, zan aura, wai da na shigo na fara dafa masu abinci da sauransu, kan shekara mutum duk ya lalace. Kai ni fa kai kaɗai zan aura".

KUKAN KURCIYA

MarubuciBaban Manar Alkasim

Ya ce "Kar ki damu, mu biyu za mu rayu, kin taɓa jin na yi maganar mahaifanki? Ba su dame ni ba, tunanina kawai yadda matar ɗan mu za ta yi mana in an yi auren kin haihu ya girma shi ma ya yi matar".

Zamu Ci gaba Insha Allah.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user