Thursday 24 September 2020

Sauke Sabuwar Kasidar Zainab Ambato - Gani A So

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Begen Annabi Muhammad (S.A.W) Yau ma gamu tafe da waƙar yabo ta Annabi Muhammad (S.A.W).


Zainab Ambato

Kasidar da Fitacciyar Sha'ira
Zainab Ambato ta rera cikin sabon salo mai ƙayatarwa da ɗaukar hankulan masoya Annabi Muhammadu (S.A.W) .

Kasidar mai taken "GANI ASO ZUCIYA ZATA ZAGWANYE...".

Ƙasidar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata al'umma su sani musamman ma'abota sauraron kasidun Zainab Ambato. Ta rera ƙasidar ne cikin wani irin salo mai ban sha'awa da tafiyar da zukatan masoya Annabi Muhammad (S.A.W).

Wannan dai sabuwar ƙasida ce da sha'irar ta rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), ƙasidar dai tazo da wani sabon salo wanda bakasafai ake samun irin shi a cikin wakokin ta ba.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar ƙasidar ta ƙunsa tamkar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan ƙasidar yanzu domin sauraro.

SAUKE KASIDAR ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Zainab Ambato harma da tsofaffin wakokin (Kasidun) Zainab Ambato a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN ZAINAB AMBATO

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Zainab Ambato nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user