Wednesday 4 November 2020

Doguwar Soyayya Riba Ko Asara?

Tura Wannan Zuwa

Yakamata kuyiwa kanku karantun ta nutsu kudaina ɓatawa kanku lokaci dazarar kum fahimci juna to ashigar da magana kawai, idan rabo ne shikenan,  idan Kuma akasin hakan ne, shikenan Allah ya zaɓa mafi alkhairi.


DOGUWAR SOYAYYA

Marubuci:- Idris M Rismawy


Ribar Soyayya shine ku auri junanku, yawancin doguwar Soyayyar da ake yi a rashin dalili, ƙarshenta haka yake Kasancewa:


Ko Ɗaya ya yaudari ɗaya, a tashi a tsiya-tsiya, ko kuma dai wani yazo ya rabaku, kutashi babu wanda ya auri wani bayan kum ɓatawa kanku lokaci.


kamar yadda mashahuran masoyan tarihi takasance dasu irinsu:


Lailai da majnunun ta

Romeo da Juliet

Antara da Ablah

Jamilu da Buthainah


Da sauransu


ALLAH yaƙara tsare mana imanin mu Amin.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user