Thursday 10 December 2020

Sauke Sabuwar Wakar Rarara - Kowa Yabi Bazoum

Tura Wannan Zuwa Ga

 Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Kowa Yabi Bazoum

Rarara fitaccen mawaƙi siyasar ƙasar Nigeria musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Taken waƙar  "KOWA YABI BAZOUM, TARAYYA MUKE SO..".

Kunsan dai yadda Rarara ya shahara wajen yin waƙoƙin Siyasa kaf Nigeria zamu iya cewa "Babu kamar Rarara wajen iya yin waƙoƙon Siyasa masu zafi da saurin Shahara".

Rarara ya rera wannan waƙar ne domin ƙara tunatar  da al'ummar ƙasar Nijar manufofin ɗan takarar jam'iyyar PNDS-Tarayya Muhammed Bazoum a zaɓen dake tafe na shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya (2021).

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo wanda bakasafai ake samun irin shi a cikin wakokin Rarara ba.

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda  ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user