Saturday 5 December 2020

Kalli Zafafan Hotunan Nafisa Abdullahi

Tura Wannan Zuwa

   Kamar yadda shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Nafisa Abdullahi

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Nafisa Abdullahi wacce aka fi sani da Nafisa Sai Wata Rana.


Nafisa Sai Wata Rana

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Nafisa Abdullahi


Jaruma Nafisa Abdullahi ɗaya ce daga cikin fitattun jaruman Kannywood, tauraruwarta ta fara haskawa ne a cikin shirin Sai Wata Rana, bayan tsawon lokaci sai tauraruwarta ta sake haskawa a shirin Labarina wanda ake haskawa a tashar AREWA24.


Nafisa Sai Wata Rana

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Nafisa Abdullahi nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.


Nafisa Abdullahi

MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user