Friday 4 December 2020

So Da Ruhi

Tura Wannan Zuwa Ga

An tambaya Qais (Majnunu Laila) akace: Me yasa ka haukace ne akan ƙaunar Laila ne haka alhalin kuma gata nan ba wani kyau ne gareta na azo agani da har zata cancanci hakan ba? 


SO DAGA RUHI YAKE 

Marubuci:- Idris M Rismawy


Sai Qais (Majnunu Laila) yace: "Wa nene acikinku yake ganin LAILA da idanuwan da  QAIS ke ganinta? "


Lallai kam dukkanninsu da idanuwansu suke ganin LAILA babu mai ganinta da idanuwan da Qais ke ganinta. 


Shi SO ruhi ne kuma atare da ruhi yake,  ruhi ne ke so kuma yanuna shi sannan yatabbatar da shi,  ba wai fuska ko harshe  ba.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user