Wednesday 20 January 2021

Amfanin Hotunan Ka A Cikin Wayoyin Mutane

Tura Wannan Zuwa Ga

Hotunan ka a wayoyin mutane yana da amfani guda huɗu ne a wannan zamanin.


AMFANIN HOTON KA


Marubuci: Abdulkareem M M Mande


Na farko idan ka mutu a kafta ma RIP.


Na biyu murnar Birthday.


Na uku kuma idan Allah ya buɗa ma ƙofofin arziƙi, sai dai ka ganka a status ana "Brother from another Mother".


Amfanin hotonka na huɗu a wayoyin mutane, idan ana gulmarka akayi bayani ba'a gane ba, sai kaji ance bari na nuna ma hoton sa.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user