Monday 18 January 2021

Sauke Sabuwar Wakar Naziru M. Ahmad - Labarin Masoyiya

Tura Wannan Zuwa

   Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

Labarin Masoyiya

Naziru M. Ahmad (Sarki Waka) , ɗaya ne daga cikin fitattun mawakan Hausa a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD).

Taken waƙar "LABARIN MASOYIYA!! BANJI YADDA AKAI KIKA KWANA BA".

Daga jin taken wannan wakar munsan cewa bakwa bukatar sharhi akai.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera a cikin  shekarar dubu biyu da ashirin (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walw masoya cikin farin ciki da walwala

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...


Labarina shiri ne mai dogon zango wanda ake haskawa a tashar AREWA24 a duk ranar Litinin da misalin ƙarfe takwas na dare (08:00pm).

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku Sauke wakar anan...

SAUKE WAKAR ANAN

Kada ku sake a baku Labari.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Naziru M. Ahmad harma da Tsofaffin Wakokin Naziru M. Ahmad a kyauta idan har kuka yan latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN NAZIRU M. AHMAD

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Naziru M Ahmad nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user