Friday 26 March 2021

Asibitin Masoya

Tura Wannan Zuwa Ga

So, wata larura ce da take kama Zuciya.


Ta makantar da mai idanu!


Ta mayar da baƙi fari!


Ta mayar da muni kyau! 


Ta mayar da laifi ado!


Ta hana Alƙali yin adalci!


Ta hana Malami faɗar gaskiya!


Asibitin Masoya


MarubuciHamza Dawaki


Idan ma ka so, ka ce "So nau'i ne na zazzafar annoba, kuma abin da kawai ya sa ba za a kai Masoyi asibiti a kwantar da shi, ya ci gaba da karɓar magani ba, shi ne: Shi ma Likitan da zai duba shi yana fama da nasa Son a zuciyarsa!"


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user