Wednesday 24 March 2021

Sauke Sabuwar Wakar Murja Baba - Izzar So Gaskiya Da Karya

Tura Wannan Zuwa

     Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

Izzar So Gaskiya Da Karya

Wannan sabuwar waƙa ce da shahararriyar mawaƙiya Murja Baba ta rera ta cikin shahararren shirin nan mai dogon zango mai suna Izzar So.

Taken waƙar "IZZAR SO GASKIYA DA ƘARYA BA SU YIN GABA...".

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Murja Baba harma da tsofaffin wakokin Murja Baba a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN MURJA BABA

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Murja Baba nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user