Thursday 11 March 2021

Kalli Yadda Mawaki Dan Musa Gombe Yake Rera Sabuwar Waka A Cikin Studio

Tura Wannan Zuwa Ga

A wannan lokacin mun kawo muku bidiyon yadda mawaƙi Dan Musa Gombe yake rera sababbin waƙoƙin sa a cikin studio.


Dan Musa Gombe Yayin Da Yake Rera Sabuwar Waƙa

Lallai Allah (SWT) shi ne wanda yake bayar da baiwar Sa ga wanda yaso a kuma lokacin da yake So.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Dan Musa Gombe ya kasance daya daga cikin fitattun mawaƙa a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD).

Kana Dan Musa Gombe ya kasance mawaƙin da al'umma suke son sauraron waƙoƙin sa a ciki da wajen ƙasar nan.

Zaku iya sauke sababbin waƙoƙin Dan Musa Gombe har ma da tsofaffin waƙoƙin Dan Musa Gombe a kyauta, idan har ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasan nan.


SABABBIN WAKOKIN DAN MUSA GOMBE

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user