Wajan da na ajiye ƙaunarki, ko ƙafafuwa ba sa iya isa wajan, ballantana asamu wacce za ta iya kaiwa zuwa wajan tayi musharaka da ke har ta goge ki.
Gajeren Sakon Soyayya
Marubuci:- Idris M Rismawy
Allah ya miki albarka kuma ya biya ki da mafificin akhairinsa duniya da lahira Amin.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng