Friday 22 March 2024

Kalli Sababbin Kyawawan Hotunan Auta Waziri

Tura Wannan Zuwa Ga

Abdullahi Abubakar, wanda ya yi fice da sunan Auta Waziri, daɗadɗen mawaƙi ne a masana'antar Kannywood, wanda a halin yanzu tauraron sa yake ci gaba da haskawa a ko'ina.


Mawaƙi Auta Waziri
Hoto: Auta Waziri


Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.Auta Waziri
Hoto: Auta Waziri


Waɗannan wasu ne daga cikin kyawawan hotunan sa.


Mawaƙi Auta Waziri
Hoto: Auta Waziri


Fatan hotunan nasa, sun burge masoyan sa.


Auta Waziri
Hoto: Auta Waziri


Ku ci gaba da kasancewa da mu a kodayaushe, don ci gaba da samun sababbin hotunan mawaƙan ku.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user