Sunday 12 May 2024

Kalli Hotunan Fatima Mai Zogale Kafin Duniya Ta San Ta

Tura Wannan Zuwa Ga

Fatima Aliyu wadda aka fi sani da Fatima Mai Zogale, tana  ɗaya daga cikin waɗanda nasarar su take zama abar tattaunawa a gurare daban-daban a yau.


Fatima Mai Zogale
Hoto: Dauda Kahutu Rarara 


Fatima Mai Zogale, ita ce wadda fitaccen mawaƙin nan na Arewa wato Dauda Kahutu Rarara ya rera wa waƙa.



Fatima Mai Zogale a gurin sana'a 
Hoto: Dauda Kahutu Rarara 

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.


Fatima Mai Zogale ta kasance masoyiyar waƙoƙin Rarara ce ita tun kafin ma ta san shi.


Fatima Mai Zogale
Hoto: Dauda Kahutu Rarara 


Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe don samun tarihin Fatima Mai Zogale da zafafan hotunan ta na musamman.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user