Tuesday 28 May 2024

Kalli Sababbin Kyawawan Hotunan Jaruma Momee Gombe

Tura Wannan Zuwa Ga

Maimuna Abubakar wadda aka fi sani da Momee Gombe, ba baƙuwa ba ce a masana'antar Kannywood, domin kuwa tana ɗaya daga cikin manyan jarumai mata waɗanda ake damawa da su a masana'antar Kannywood a halin yanzu.


Jaruma Momee Gombe
Hoto: Kibadash Photography


Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.


Jaruma Maimuna Abubakar
Hoto: Kibadash Photography


Waɗannan wasu ne daga cikin kyawawan hotunan nata.


Tauraruwar Kannywood
Hoto: Kibadash Photography


Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe domin samun ainihin cikakken tarihin Jaruma Momee Gombe  , tare da zafafan hotunan ta na musamman.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user