Wednesday 26 June 2024

Kalli Zafafan Hotunan Jaruma Hafiza Hussain

Tura Wannan Zuwa Ga

Hafiza Hussain ɗaya ce daga cikin sababbin jarumai mata masu tasowa a masana'antar Kannywood.


Jaruma Hafiza Hussain
Hoto: Real Hafiza Hussain 


Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.


Jaruma Hafiza Hussain
Hoto: Real Hafiza Hussain


Jarumar ta fito a finafinai daban-daban, waɗanda su fita daga cikin su akwai Rayuwar Amina, wanda tashar yanar gizo-gizo ta HausaTop ta haska shi a manhajar kallo ta YouTube, da shirin A Cikin Biyu wanda ake nuna wa yanzu haka da sauran shirye-shirye masu zuwa nan gaba kaɗan.


Jaruma Hafiza Hussain
Hoto: Real Hafiza Hussain


Waɗannan wasu ne daga cikin kyawawan hotunan nata.


Ƙalli ƙarin wasu hotunan a ƙasa:


Jaruma Hafiza Hussain
Hoto: Real Hafiza Hussain


Jaruma Hafiza Hussain
Hoto: Real Hafiza Hussain


Fatan hotunan, sun burge masoyan ta.


Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe domin samun ainihin cikakken tarihin Jaruma Hafiza Hussain, tare da zafafan hotunan ta na musamman.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user