Tuesday 25 June 2024

Karanta Yadda Za Ku Zama Kamar Yadda Suke

Tura Wannan Zuwa Ga

Idan kana tare da mutane 3 masu basira kai ne cikon na huɗun su.


Zama kamar su
Hoto: LastPass

Marubuci:- Kabir L Shu'aibu KudanIdan kana tare da mutane 3 masu ilimi, kai ne cikon na huɗun su.


Idan kana tare da mutane 3 masu kuɗi, kai ne cikon na huɗun su.


Idan kana tare da mutane 3 wawaye, kai ne cikon na huɗun su.


Mutanen da kake tare da su suke nuna irin abin da kake son zama a gaba.


Ya kamata ka waye ka natsu, sannan ka san irin mutane da za ka rinƙa mu'amala da su.


Ka duba wake tuhumarka kan abinda ka yi kuma yake ɗoraka kan hanyar kirki.


Ka tuna abubuwan da kake su ne madubinka na rayuwarka a gaba.


Ka sanya wa kanka alama, ka zauna da mutanen da kake son ka zama irinsu.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user