Sunday 16 June 2024

Kalli Zafafan Hotunan Kawu Dan Sarki

Tura Wannan Zuwa Ga

Muhammad Khalid Yunus wanda aka fi sani da Kawu Dan Sarki ɗaya ne daga cikin sababbin mawaƙa masu tasowa a masana'antar Kannywood.


Muhammad Khalid Yunus
Hoto: Kawu Dan Sarki


Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.


Kawu Dan Sarki
Hoto: Kawu Dan Sarki


Waɗannan wasu ne daga cikin kyawawan hotunan sa.


Mawaƙi Kawu Dan Sarki
Hoto: Kawu Dan Sarki


Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe domin samun ainihin cikakken tarihin mawaƙi Kawu Dan Sarki  tare da zafafan hotunan sa na musamman.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user