Saturday 17 August 2024

Karanta Addu'ar Ziyarar Makabarta

Tura Wannan Zuwa Ga

اَلسَّلامُ عَلَيْكُمْ أَهْلَ الدِّيَارِ مِنَ المؤْمِنِينَ وَالْمُسْلِمِينَ، وَإِنّا إِنْ شَاءَ اللهُ بِكُمْ لاَحِقُونَ، وَيَرْحَمُ اللهُ الْمُسْتَقْدِمِينَ مِنَّا وَالْمُسْتَأْخِرِينَ أَسْأَلُ اللهَ لَنَا وَلَكُمْ الْعَافِيَةَ.


Addu'ar Ziyarar Maƙabarta 
Hoto: Ani News


Assalamu 'alaykum ahlad-diyari minal-mu'mineena walmuslimeen, wa-inna in shaal-lahu bikum lahikoon,{wa yarhamu l-lahu-l- mustaqdimina minna wa-l-musta'khrina} nas-alul-laha lana walakumul-'afiyah.


Aminci ya tabbata a gare ku, ya ku ma'abota waɗannan gidaje daga muminai da musulmi, kuma mu in Allah ya so masu riskuwa ne da ku. Kuma Allah ya ji ƙan waɗanda suka gabata daga cikinmu da waɗanda suka yi saura. Ina rokon Allah aminci daga bala'i gare mu da gare ku.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user