Wednesday 18 September 2024

Karanta Addu'a Yayinda Ake Iska

Tura Wannan Zuwa Ga

اَللّهُمَّ  إِنَّـي أَسْأَلُكَ خَيْرَهَا، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهَا.


Allahumma innee as-aluka khayraha wa-a'oothu bika min sharriha.


Addu'a yayinda ake iska
Hoto: Islami city


Ya Allah! Ina roƙonka alherinta, kuma ina neman tsari da Kai daga sharrinta.


اَللَّهُمَّ  إِنِّي أَسْأَلُكَ خَيْرَها، وَخَيْرَ مَا فِيهَا، وَخَيْرَ مَا اُرْسِلَتْ بِهِ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهَا، وَشَرِّ مَا فِيهَا، وَشَرِّ مَا اُرْسِلَتْ بِهِ.


Allahumma innee as-aluka khayraha wakhayra ma feeha, wakhayra ma orsilat bih, wa-a'oothu bika min sharriha, washarri ma feeha washarri ma orsilat bih.


Ya Allah ina roƙonka alherinta da alherin da ke cikinta, da alherin da aka aiko ta da shi; kuma ina neman tsarinka daga sharrinta, da sharrin da ke cikinta, da sharrin da aka aiko ta da shi.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user