Abin da mai azumi zai ce idan wani ya zage shi. Idan wani ya yi faɗa da shi, ko ya zage shi alhali yana azumi, to ya ce;
إِنِّي صَائِمٌ، إِنِّي صَائِمٌ...
Abin Da Mai Azumi Zai Ce Idan Wani Ya Zage Shi Ko Ya Nemi Yin Faɗa Da Shi
Hoto: Khaled Abdullah/Reuters
Inni sa'imun! Inni sa'imun!
Fassara
Ni azumi nake! Ni azumi nake!