Showing posts sorted by relevance for query Abdulkadir Isma'il. Sort by date Show all posts
Showing posts sorted by relevance for query Abdulkadir Isma'il. Sort by date Show all posts

Saturday, 11 April 2020

Warware Matsala Cikin Sauki

Warware Matsala Cikin Sauki

Wanda bai san yanda ake warware matsala ba, zato yake ƙarfinsa ko girmansa ko wani abin da ya ƙudurce ko aka ɗora shi a Kai ne zai warware.

Warware Matsala

Marubuci:- Abdulkadir Isma'il

Matsala tana warwaruwa ne da hankali, da kuma haɗin-gwiwa da wanda matsalar ta shafa don samun mafita.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Saturday, 7 March 2020

Me Yasa Mutane Suke Raina Ni Ko Yimin Wulakanci Haka Kawai?

Me Yasa Mutane Suke Raina Ni Ko Yimin Wulakanci Haka Kawai?

Idan Allah ya nufi bai wa mutum wani abu ba shawara yake da shi ba, wannan abin kuɗi ne, ko  muƙami, ko Ilimi, ko kyau ko wanin haka.

Raini ko Wulaƙanci...

Marubuci: Abdulkadir Isma'il

Kamar haka idan ya so sai ya karɓe abin sa ba tare da shawara ba.

Hakan ne ya sa ya hana raina wani ko wulakanta shi.

Allah yana da kishi idan aka raina masa halitta sai ya ɗau fansa.

Manzon Allah (S.A.W) ya ce: “Lallai mutum ya yi zurfi cikin sharri, idan ya raina ɗan uwansa Musulmi”. Muslim.

Kwace ɗaya daga cikin waɗancan abubuwa a wajen Allah (SWT) bai kai zare gashi daga cikin ruwa wahala ba.

Allah ya kare mu daga waɗannan munanan halaye Amin.