Saturday 7 March 2020

Me Yasa Mutane Suke Raina Ni Ko Yimin Wulakanci Haka Kawai?

Tura Wannan Zuwa Ga
Idan Allah ya nufi bai wa mutum wani abu ba shawara yake da shi ba, wannan abin kuɗi ne, ko  muƙami, ko Ilimi, ko kyau ko wanin haka.

Raini ko Wulaƙanci...

Marubuci: Abdulkadir Isma'il

Kamar haka idan ya so sai ya karɓe abin sa ba tare da shawara ba.

Hakan ne ya sa ya hana raina wani ko wulakanta shi.

Allah yana da kishi idan aka raina masa halitta sai ya ɗau fansa.

Manzon Allah (S.A.W) ya ce: “Lallai mutum ya yi zurfi cikin sharri, idan ya raina ɗan uwansa Musulmi”. Muslim.

Kwace ɗaya daga cikin waɗancan abubuwa a wajen Allah (SWT) bai kai zare gashi daga cikin ruwa wahala ba.

Allah ya kare mu daga waɗannan munanan halaye Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: