Friday 6 March 2020

Sauke Wakar Nazifi Asnanic - Mutallab

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.


Juliet da Romeo

Nazifi Asnanic, fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya  musamman cikin  masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.

Haƙiƙa Kannywood baza ta manta da irin gudunmawar da mawaki Nazifi Asnanic ya baiwa Kannywood ba.

Tauraruwar mawaƙin tafara haskawa sosai tin lokacin fina-finan kamfanin FKD PRODUCTION da AMINU SAIRA MOVIES, wasu daga cikin Fina-Finan sun haɗa da Ga duhu ga Haske, Sai Wata Rana da sauran su.

Taken waƙar "SOYAYYAR ROMIYO DA JULIYAT SHIN YA NASO YAZAM MUTALLAB, ROMIYO YANA TA KUKA DON TACE BAZATA DAWO BA".

Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata masoya su sani musamman samari da ƴam mata.

An dai shirya wannan shiri ne dangane da soyayyar wasu masoya guda biyu da suke tsananin son junansu, waɗanda suke da bambancin al'adu da na addini, duk da cewa Juliet tana da wanda yake son ta (Romeo) sosai kuma ɗan ƙabilar su ne, saidai a inda gizo yake saƙar ita kuma bashi take so ba, dama dai kowa yasan "So Tsuntsu ne..".

Shirin Mutallab shine shiri na farko da aka fara yi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), wanda shirin ya haɗa manyan jaruman Kannywood dama na kasashen ƙetare.

Kardai Mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Nazifi Asnanic harma da Tsofaffin Wakokin Nazifi Asnanic a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN NAZIFI ASNANIC

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Nazifi Asnanic nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user