Sunday 10 January 2016

Karanta Kayataccen Labarin Soyayya Mai Sarkakiya Na Ilimantarwa

Tura Wannan Zuwa Ga
Wani saurayine yaga wata BUDURWA Yana so yaA Aura


sai yagayawa
mahaifinsa ya yinda mahaifin ya Ganta sai yaji
shima yana sonta
aka kwasa akaje wajen yansanda D.P.O yace
Shima
yana so aka tafi
kotu koda alkali ya Ganta sai yace shima yana so
aka kwasa aka
Nufi wajen sarki shima da ya ganta sai yace
Aidashi
tadace aka
kwasa aka Nufi Gurin MALAMI WATO LIMAN
Yace to
Ina Yarinyar
domin aji watakeso?


Ya yinda LIMAN ya Ganta
Sai
yace Ina Aishine
yafi dacewa da Ita daga nan sai BUDURWA
TACE
TANA DA MAGANA

Yanzu zata sheka Aguje duk wanda ya
CIMMATA To
shi zata Aura Ta
Ruga suka bita Aguje Ana kan Gudu Dukkansu
suka
Fada Rami

Babu wanda ya kamata kunsan me yasa ake son
wannan
BUDURWAR?

Sabida bata tsufa kunsan wacece
BUDURWAR?

Itace DUNIYA Kunsan wannene RAMIN NAN DA
SUKA
FADA?

TO SHINE
KABARI Dan haka yan uwana DUNIYA DAI BA
GURIN ZAMA BACE

Don haka Muji tsoron ALLAH KAFIN MU FADA
WANNAN RAMIN

YA
ALLAH KASA MUCHIKA DA KYAU DA IMANI AMIN SUMMA AMIN

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishadi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin DuniyaZaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user